Mutanen Yoa-Lokpa

Mutanen Yoa-Lokpa

Yoa-Lokpa wata ƙabila ce a Benin. Suna kawo kashi 59 % na yawan jama'ar sashen Donga.[1], kuma kusan kashi 4 % na yawan jama'ar ƙasar gaba ɗaya.[2] Suna magana da yaren Yom da yaren Lukpa, bi da bi.

  1. "RGPH_Principaux indicateurs socio démographiques et économiques - Benin Data Portal". benin.opendataforafrica.org. Retrieved 2019-11-30.
  2. Toyin Falola, Daniel Jean-Jacques (2016). Africa: An Encyclopedia of Culture and Society, volume 1. Santa Barbara, California; Denver, Colorado: ABC-CLIO. Samfuri:Isbn.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search